Aklilu Habte-Wold

Aklilu Habte-Wold
Minister of Foreign Affairs of Ethiopia (en) Fassara


Prime Minister of Ethiopia (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Addis Ababa, 12 ga Maris, 1912
ƙasa Habasha
Mutuwa Addis Ababa, 23 Nuwamba, 1974
Yanayin mutuwa kisan kai
Karatu
Makaranta University of Paris (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Addini Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en) Fassara
Jam'iyar siyasa no value

Tsehafi Taezaz Aklilu Habte-Wold ( Amharic: አክሊሉ ሀብተ ወልድ </link> ; 12 Maris 1912 - 23 Nuwamban shekarar 1974) ɗan siyasan Habasha ne a ƙarƙashin Emperor Haile Selassie . Ya kasance ministan harkokin wajen kasar Habasha daga shekarar 1947 zuwa 1958 da kuma firaministan kasar daga 1961 har zuwa mutuwarsa da kisan gilla a shekarar 1974


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search